Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Mengenai Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar Mamoud Adam Akan Asalin Maulidi da sauransu
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna Asalin Maulidi-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus trek (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar sambungan data kafin suyi bermain.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a sai kuyi search don ganin kundin.
Nagode
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
Maklumat APK Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Versi lama Asalin Maulidi - Sheikh Jafar
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 2.0
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.3
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.2.1
Asalin Maulidi - Sheikh Jafar 1.2
Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure
Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!