Hisnul Muslim - Daurawa

Hisnul Muslim - Daurawa

ZaidHBB
Mar 6, 2024
  • 89.9 MB

    File Size

  • Android 4.4+

    Android OS

About Hisnul Muslim - Daurawa

Saurari Karatun Littafin Hisnul Muslim tare da Sheikh Daurawa da Ahmad Sulaiman.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Hisnul Muslim - Daurawa" na kunshe da karatun Mallam Aminu Daurawa Kano na Littafin Hisnul Muslim (Garkuwan Musulmi ta Addu'o'i Daga Alkur'ani da Sunnah). Application din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren karatun a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.

Haka zalika Application din na dauke da littafin Hisnul Muslim fassarar Hausa dan amfanin ku na yau da kullum.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa na sauran malaman Musulunci irin su Marigayi Sheikh Jafar, ta hanyar rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search, a take zaku ga kundin.

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a/aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.

Show More

What's new in the latest 2.0

Last updated on 2024-03-06
*New User Interface
*Performance Improvements
]*Added Sleep Timer
Show More

Videos and Screenshots

  • Hisnul Muslim - Daurawa for Android official Trailer
  • Hisnul Muslim - Daurawa screenshot 1
  • Hisnul Muslim - Daurawa screenshot 2
  • Hisnul Muslim - Daurawa screenshot 3
  • Hisnul Muslim - Daurawa screenshot 4
  • Hisnul Muslim - Daurawa screenshot 5
  • Hisnul Muslim - Daurawa screenshot 6
  • Hisnul Muslim - Daurawa screenshot 7

Hisnul Muslim - Daurawa APK Information

Latest Version
2.0
Android OS
Android 4.4+
File Size
89.9 MB
Developer
ZaidHBB
Safe & Fast APK Downloads on APKPure
APKPure uses signature verification to ensure virus-free Hisnul Muslim - Daurawa APK downloads for you.

Old Versions of Hisnul Muslim - Daurawa

APKPure icon

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies