Wakokin Sarki Ado Bayero

Deeswad
2021年07月07日
  • 52.5 MB

    ファイルサイズ

  • Android 4.1+

    Android OS

このWakokin Sarki Ado Bayeroについて

Saurari dadadan wakokin sarkin狩野ALH。博士アド・ベイエロNA gargajiyaダナザマヌ

Wannan application yana kunshe da dadadan wakokin marigayi sarkin kano Alh. Dr. Ado Bayero na gargajiya dana zamani daga mawaka daban daban kamar su Alhaji Musa Dankwairo, Aminu Ala, Naziru M Ahmad, Mamman Shata, da kuma Fantimoti.

wakokin da suke cikin wannan app sune kamar haka

Bakan dabo san kano - Aminu Ala

Mai Martaba Dan Bayero - Aminu Ala

Wakar Golden Jubilee - Nazir M Ahmad

Wakar sarki Ado Bayero - Fantimoti

Wakar sarki Ado Bayero - Alhaji Musa Dankwairo

Dan Daraja Ado Dan Bayero - Mamman Shata

Taaziyyar Sarki Ado Bayero - Aminu Ala

Ban Raina ba Tsatson Bayero - Aminu Ala

もっと見る隠す

最新バージョン 1.6 の更新情報

Last updated on 2021-07-08
Bugs Fixed

Wakokin Sarki Ado Bayeroの旧バージョン

APKPureアプリで超高速かつ安全にダウンロード

Android で XAPK/APK ファイルをワンクリックでインストール!

ダウンロード APKPure