Wakokin Sarki Ado Bayero

Deeswad
Jul 7, 2021
  • 52.5 MB

    Saiz Fail

  • Android 4.1+

    Android OS

Mengenai Wakokin Sarki Ado Bayero

Saurari dadadan wakokin Sarkin Kano Alh. Dr. Ado Bayero na gargajiya dana zamani

Wannan application yana kunshe da dadadan wakokin marigayi sarkin kano Alh. Dr. Ado Bayero na gargajiya dana zamani daga mawaka daban daban kamar su Alhaji Musa Dankwairo, Aminu Ala, Naziru M Ahmad, Mamman Shata, da kuma Fantimoti.

wakokin da suke cikin wannan app sune kamar haka

Bakan dabo san kano - Aminu Ala

Mai Martaba Dan Bayero - Aminu Ala

Wakar Golden Jubilee - Nazir M Ahmad

Wakar sarki Ado Bayero - Fantimoti

Wakar sarki Ado Bayero - Alhaji Musa Dankwairo

Dan Daraja Ado Dan Bayero - Mamman Shata

Taaziyyar Sarki Ado Bayero - Aminu Ala

Ban Raina ba Tsatson Bayero - Aminu Ala

Tunjukkan LagiKurangkan

What's new in the latest 1.6

Last updated on 2021-07-08
Bugs Fixed

Versi lama Wakokin Sarki Ado Bayero

Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure

Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!

Muat Turun APKPure