Wakokin Sarki Ado Bayero

Deeswad
2021年07月08日
  • 52.5 MB

    文件大小

  • Android 4.1+

    Android OS

关于Wakokin Sarki Ado Bayero

Saurari dadadan wakokin sarkin卡诺ALH。多·贝罗博士呐gargajiya达纳zamani

Wannan application yana kunshe da dadadan wakokin marigayi sarkin kano Alh. Dr. Ado Bayero na gargajiya dana zamani daga mawaka daban daban kamar su Alhaji Musa Dankwairo, Aminu Ala, Naziru M Ahmad, Mamman Shata, da kuma Fantimoti.

wakokin da suke cikin wannan app sune kamar haka

Bakan dabo san kano - Aminu Ala

Mai Martaba Dan Bayero - Aminu Ala

Wakar Golden Jubilee - Nazir M Ahmad

Wakar sarki Ado Bayero - Fantimoti

Wakar sarki Ado Bayero - Alhaji Musa Dankwairo

Dan Daraja Ado Dan Bayero - Mamman Shata

Taaziyyar Sarki Ado Bayero - Aminu Ala

Ban Raina ba Tsatson Bayero - Aminu Ala

更多收起

最新版本1.6的更新日志

Last updated on 2021年07月08日
Bugs Fixed

Wakokin Sarki Ado Bayero历史版本

在APKPure上极速安全下载应用

一键安装安卓XAPK/APK文件!

下载 APKPure