Wakokin Sarki Ado Bayero

Deeswad
Jul 7, 2021
  • 52.5 MB

    File Size

  • Android 4.1+

    Android OS

About Wakokin Sarki Ado Bayero

Saurari dadadan wakokin sarkin Kano Alh. Dr. Ado Bayero na gargajiya dana zamani

Wannan application yana kunshe da dadadan wakokin marigayi sarkin kano Alh. Dr. Ado Bayero na gargajiya dana zamani daga mawaka daban daban kamar su Alhaji Musa Dankwairo, Aminu Ala, Naziru M Ahmad, Mamman Shata, da kuma Fantimoti.

wakokin da suke cikin wannan app sune kamar haka

Bakan dabo san kano - Aminu Ala

Mai Martaba Dan Bayero - Aminu Ala

Wakar Golden Jubilee - Nazir M Ahmad

Wakar sarki Ado Bayero - Fantimoti

Wakar sarki Ado Bayero - Alhaji Musa Dankwairo

Dan Daraja Ado Dan Bayero - Mamman Shata

Taaziyyar Sarki Ado Bayero - Aminu Ala

Ban Raina ba Tsatson Bayero - Aminu Ala

Show MoreShow Less

What's new in the latest 1.6

Last updated on 2021-07-08
Bugs Fixed

Wakokin Sarki Ado Bayero APK Information

Latest Version
1.6
Android OS
Android 4.1+
File Size
52.5 MB
Developer
Deeswad
Safe & Fast APK Downloads on APKPure
APKPure uses signature verification to ensure virus-free Wakokin Sarki Ado Bayero APK downloads for you.

Old Versions of Wakokin Sarki Ado Bayero

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure