Kiwon Lafiya
About Kiwon Lafiya
Mu Kula da lafiyar mu, domin masana sunce lafiya uwar jiki babu mai fushi dake
Wannan application dauke yake bayanai akan yadda zamu kula da lafiyarmu da kuma amfanin wasu nau'ikan abincin da mukeci, wanda suna matukar taimakawa lafiyar mu..
Ga Kadan Daga cikin abinda wannan application ya kunsa..
1. Fa'idodin albasa a jikin dan adam
2. Amfanin abarba a jikin mutum
3. Illolin shan ruwan sanyi
4. Yadda za'a magance matsalar gajiya dss
5. Amfanin shan ruwan dumi
6. Alamomin kamuwa da chutar kanjamau
7. Amfanin ayaba a jikin mutum
8. Amfanin kokumba ga lafiyar dan adam
9. Amfanin cin dafaffen kwai
10. Nau'ikan abinci dake rage nauyin jiki
11. Amfanin magwaro a jikin mutum
12. Yadda za'a magance matsalar warin baki
Duka baya na dauke a cikin wannan application, da fatan zakuji dadin amfani dashi
What's new in the latest 6.0.0
Kiwon Lafiya APK Information
Old Versions of Kiwon Lafiya
Kiwon Lafiya 6.0.0
Kiwon Lafiya 5.1
Kiwon Lafiya 5.0
Kiwon Lafiya 4.5
Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!