Koyon Soyayya
17.7 MB
File Size
Android 4.4+
Android OS
About Koyon Soyayya
Koyar Da Soyayya Ga Wanda Basu Iya Ko Basu Taba Yin Soyayya Ba Cikin Sauki
Wannan manhaja ta kunshi cikakken bayani akan yadda zaku koyi soyayya da yadda zaku tunkari kowace irin budurwa.
Akwai kalaman soyayya masu zafi wanda zasu taimaka sosai wajen bunsa soyayya wanda zata iya kai ga aure.
Daga cikin abubuwan da wannan manhaja ta kunsa sun hadar da:
1. Abinda Zakayi A Farkon Haduwa Da Budurwa.
2. Yadda Zaku Sace Zuciyar Budurwa
3. Abubuwan Tattaunawa Idan Ana Tare Da Budurwa
4. Abubuwan Daya Kamata Kayi Lokacin Fara Soyayya Da Budurwa
5. Yadda Zaka Koyi Doguwar Hira Da Budurwa
6. Idan Kana Rasa Abinda Zakace Lokacin Da Kake Hira Da Budurwa
7. Yadda Ake Chatting Da Budurwa
8. Yadda Ake Jawo Hankalin Budurwa
9. Alamomin Mace Tana Sonka
10. Alamomin Da Zasu Nuwa Cewa Mace Bata Sonka
11. Yadda Ake Gane Soyayyar Gaskiya
12. Abubuwan Da Suke Jawo Matsala Da Sabani A Soyayya
13. Yadda zaka tunkari budurwa a karon farko
14. Me zancewa budurwa idan ina sonta
Waddanan sune kadan daga cikin abubuwan da wannan app ya kusa wanda zasu matukar taimaka musamman ga wadanda basu saba da soyayya ba.
Kada ku manta kuyi rate na wannan app sannan ku zuwa ga yan uwa da abokan arziki don suma su amfana da ilimin dake ciki, mungode.
What's new in the latest 10.1
Koyon Soyayya APK Information
Old Versions of Koyon Soyayya
Koyon Soyayya 10.1
Koyon Soyayya 10.0
Koyon Soyayya 9.9
Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!