Kundin Tarihi Part 1 of 2

Kundin Tarihi Part 1 of 2

KareemTKB
Jan 20, 2024
  • 58.6 MB

    File Size

  • Android 4.4+

    Android OS

About Kundin Tarihi Part 1 of 2

Kundin Tarihi Part 1 Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.

Saurari Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.

Wannan Application Kyauta ne dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.

Domin wadansu karatuttukan na HAUSA kamar Qur'an Tafseer by Sheikh Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play store.

Wannan App kashi biyu ne, akwai part 1 da kuma 2. Wannan shine na farkon. Kashi na biyu yana cikin wannan store.

Idan kana/kina da shawara game da wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa wato Kundin Tarishi yi amfani da email din developer ka/ki turo da sakonka/ki.

Wannan App baya bukatar data ko wifi Connection, yana aiki ne Offline. Daga kayi downloading sa to shi kenan a yaushe zaka iya amfani dashi domin sauraron karatun Kundin Tarihi.

Baka bukatar tura karatun cikin wayarka/ki. Yin hakan zai ci waje mai yawa daga memory din wayarka/ki. Amma idan kayi amfani da wannan App to size din zai zama dan kadan sannan kuma baka bukatar dube-duben files. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikin wannan App a shirye.

Idan ka/kin ji dadin wannan App, inason ku tayani da Addu'ar samun shiriya da kuma yardar Allah subhanahu wata'alaa. Allah ya shiryemu gaba daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kuma kyakkyawan lada wato Aljannah Ameen Ameen.

Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.

Nagode da ka/ki duba wannan App nawa!

Ku huta lafiya.

Sai anjima!!

Show More

What's new in the latest 1.5

Last updated on Jan 20, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Show More

Videos and Screenshots

  • Kundin Tarihi Part 1 of 2 poster
  • Kundin Tarihi Part 1 of 2 screenshot 1
  • Kundin Tarihi Part 1 of 2 screenshot 2
  • Kundin Tarihi Part 1 of 2 screenshot 3
  • Kundin Tarihi Part 1 of 2 screenshot 4
  • Kundin Tarihi Part 1 of 2 screenshot 5
  • Kundin Tarihi Part 1 of 2 screenshot 6
  • Kundin Tarihi Part 1 of 2 screenshot 7

Kundin Tarihi Part 1 of 2 APK Information

Latest Version
1.5
Android OS
Android 4.4+
File Size
58.6 MB
Developer
KareemTKB
Available on
Safe & Fast APK Downloads on APKPure
APKPure uses signature verification to ensure virus-free Kundin Tarihi Part 1 of 2 APK downloads for you.

Old Versions of Kundin Tarihi Part 1 of 2

APKPure icon

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies