Littafin Magana Jarice
About Littafin Magana Jarice
Littafin Magana Jarice a qunshe a matsayin Application domin sauqin karatu.
Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.
Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qawatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu.
Kuma wannan littafi Offline ne, wato ba ya buqatar amfani da Mobile data wajen bude shi.
Dan haka ayi karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.
Domin bayar da shawara ta yadda zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa. Mun gode.
What's new in the latest 1.3.0.0
Littafin Magana Jarice APK Information
Old Versions of Littafin Magana Jarice
Littafin Magana Jarice 1.3.0.0
Littafin Magana Jarice 1.2.0.0
Littafin Magana Jarice 1.1.0.0
Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!