Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti

Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti

  • 12.0 MB

    Saiz Fail

  • Android 4.4+

    Android OS

Mengenai Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti

Application din Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti (a.s).

Wannan application ne da ke koyar da yadda ake sallah bisa koyarwar ahlubaiti (a.s) cikin harshen Hausa.

A cikinsa mun yi bayanin hukunce-hukuncen da suka shafi shekarun balaga da kuma takalidi sannan da bayanin a kan tsarki da najasa.

Harwayau akwai cikkaken bayani akan yadda ake sallah tun daga kiran sallah da ikama har zuwa sallamewa. Sannna da bayanin sallar aya da kuma muhimmancin sallar jam’i.

Muna fatar wannan application ya amfanar da miliyoyin al’ummar Musulmi masu jin harshen Hausa kuma ta zama sadakatul jariya garemu,iyayenmu da wanda suka bada gumuwa har zuwa kammalawar wannan aikin.

Tunjukkan Lagi

What's new in the latest 3.11

Last updated on 2021-10-05
completely free
completely offline
low weight
less adds
Tunjukkan Lagi

Video dan tangkapan skrin

  • Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti penulis hantaran
  • Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti syot layar 1
  • Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti syot layar 2
  • Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti syot layar 3
  • Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti syot layar 4
  • Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti syot layar 5
  • Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti syot layar 6
  • Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti syot layar 7

Versi lama Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti

APKPure ikon

Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure

Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!

Muat Turun APKPure
thank icon
Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Baca Yang Selanjutnya