Shirin Rai Dangin Goro 1
About Shirin Rai Dangin Goro 1
Saurari Audio na littafan Hausa wanda Ahmad Isah Koko ya karanta
Wannan Manhaja na kunshe da Audio na Littattafan Hausa wanda sanannen mai karatun nan na littattafan Hausa ya karanta, wato Ahmad Isah Koko. Application din baya bukatar kunna data da zarar kun sauko da shi, zaku more sauraren littattafan dake ciki a kowane lokaci. Littattafan dake ciki sun Hada da:
>Yar Jagora
>Bagidajiya
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
What's new in the latest 1.1
Shirin Rai Dangin Goro 1 APK Information
Old Versions of Shirin Rai Dangin Goro 1
Shirin Rai Dangin Goro 1 1.1
Shirin Rai Dangin Goro 1 1.0
Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!