Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J
About Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J
Saurari Karatun Sifatus Salatin Nabiy Kashi Na Daya daga bakin Sheikh Jafar Kano
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Sifatus Salatin Nabiy Part 1-Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Sifatus Salatin Nabiy wato Siffar Sallar Manzo (SAW).
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na Daya ne, ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na biyun da na ukun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
What's new in the latest 1.3
Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J APK Information
Old Versions of Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J
Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J 1.3
Sifatus Salatin Nabiy Part 1-J 1.1
Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!