Soyayya a Kimiyyance
About Soyayya a Kimiyyance
Soyayya da Zaman aure a Kimiyyance
Wannan manhajar tana yin bayani ne akan lamurran da suka shafi soyayya da zaman aure.
Abubuwan dake cikin wannan manhajar sune kamar haka:
1. Me yasa muke kamuwa da so?
2. Taya zaka fahimci cewa wani yana son ka?
3. Me yasa wasu mutanen basu cika kamuwa da soyayya ba?
4. Me yake sanya mazaje su kamu da son mace?
5. Me yake sanya mata su kamu da son maza?
6. Abubuwan dake dusashad da soyayyar da mace ke yiwa namiji?
7. Me yake dusashad da soyayyar da namiji ke yiwa mace?
8. Me yasa wasu mata bayan sun yi aure sun haihu suke daina kwalliya?
9. Shin mazaje masu kunya zasu iya samun budurwa?
10. Shiga cikin damuwa bayan rabuwa da masoyi
11. Me yasa ta daina bibiya ta?
12. Shin soyayya zata sanya mutum farin ciki?
13. Ciwon so
14. Soyayyar gajerun mazaje
15. Na kasa mantawa da masoyina
16. Abubuwan dake kawo mutuwar aure
17. Kamuwa da son mutum a gamuwar farko
18. Me yasa muke ganin kyan wani amma bama ganin kyan wasu?
19. Me yasa wasu mazajen ke tsoron tunkarar matan da suke so?
20. Musabbabin kamuwa da kunya
21. Abubuwan dake sanyawa wasu ke ƙasƙantar da kansu
22. Me yasa zai yi wahala wasu mutane su zamo masu ƙwarin gwiwa?
What's new in the latest four
Soyayya a Kimiyyance APK Information
Old Versions of Soyayya a Kimiyyance
Soyayya a Kimiyyance four
Soyayya a Kimiyyance biyu
Soyayya a Kimiyyance daya
Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!