Ku Karanta Tarihin kasarmu ta Hausa ba tare da internet ba
Wannan Application Ya kunshi tarihin Kasar Hausa da kuma su kansu Hausawa wanna Ya fara daga Asalin Hausawa, sana'arsu suturarsu, al'adarsu, muhallinsu, addininsu Da dai sauran muhimman Bayanai akan kasar hausa.