Assalamu alaikum warahmatullahi wabara katuhu
BARKA DA WARHAKA✋ Barka Da Shigowa Wannan Application Easy Azkar Mai Albarka✋ Ya Allah Ka ciyar damu daga halal cikin neman mu.👏 Ka sa albarka a cikin al'amuranmu.👏 Ka biya mana bukatunmu na alheri.👏 Ka kare mu daga dukkan fitinu da musifu.👏 Ka tsare mu daga sharrin mutane da aljannu👏 Ka fisshe mu jin kunya duniya da lahira.👏 Ka yi wa mahaifanmu gafara da rahma.👏 Allah Ka yi mana tsari da kunci, bashi, talauci da bakin ciki.👏 Ka yi mana albarka.👏 a bisa sunnar Manzon Ka (ﷺ) Amin