About Kundin Tarihi Kashi Na Biyu
Wannan Karatun Kundin tarihi ne na Malam Aminu Ibrahim Daurawa a Harshen Hausa
Wannan karatun Malam ibrahim Daurawa ne na kundin tarihi kashi na biyu na Harshen Hausa domin yan uwa
musulmai su saurari malam. A baya nayi makamaicin irin wannan App mai suna kundin Tarihi offline, wannan shine
kashi na biyun sa. Kundin tarihi yahada da kissoshi da sauran jawabi wanda suka shafi yaqe yaqe da sauran tarihi
na sahabban manzon Allah da matayensa da yayensa.
Wannan App din kyauta ne yan uwa musulmai, ku daukoshi a store don ku amfana. kundin tarihi karatune wanda
zai sa kwakwalwarka ta himmanci son labarai na tarihi na lokacin mannzon Allah salllal lahu alihi wa sallam.
Kadauki wannan App din na kundin tarihi. akwai sauran abubuwa na musulinci da nayi su abaya kaman karatun
malam jafar da sauran malamai na duniyar muslunchi kaman su sheikh maher, sheikh sudais da sauransu
Allah ya saka da alkairi.
What's new in the latest 1.0
Kundin Tarihi Kashi Na Biyu APK Information
Old Versions of Kundin Tarihi Kashi Na Biyu
Kundin Tarihi Kashi Na Biyu 1.0

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!