Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
ushibawiyyu initiative
04/10/2021
Oписание Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
Приложение в Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti (a.s).
Wannan application ne da ke koyar da yadda ake sallah bisa koyarwar ahlubaiti (a.s) cikin harshen Hausa.
A cikinsa mun yi bayanin hukunce-hukuncen da suka shafi shekarun balaga da kuma takalidi sannan da bayanin a kan tsarki da najasa.
Harwayau akwai cikkaken bayani akan yadda ake sallah tun daga kiran sallah da ikama har zuwa sallamewa. Sannna da bayanin sallar aya da kuma muhimmancin sallar jam’i.
Muna fatar wannan application ya amfanar da miliyoyin al’ummar Musulmi masu jin harshen Hausa kuma ta zama sadakatul jariya garemu,iyayenmu da wanda suka bada gumuwa har zuwa kammalawar wannan aikin.
Что нового в последней версии 3.11
Last updated on 2021-10-05
completely free
completely offline
low weight
less adds
completely offline
low weight
less adds
Информация Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti APK
Последняя Версия
3.11
Категория
ОбразованиеAndroid OS
Android 4.4+
Размер файла
12.0 MB
Разработчик
ushibawiyyu initiativeБезопасная и Быстрая Загрузка APK на APKPure
APKPure позволяет легко и безопасно загружать Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti APK с проверкой подписи.
Старые Версии Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti 3.11
12.0 MB04/10/2021
Супер Быстрая и Безопасная Загрузка через Приложение APKPure
Один клик для установки XAPK/APK файлов на Android!