About Dr. Sani Umar R. Lemo (Suratul
Saurari Tafsirin (Suratul Maryam) Part 2
Wannan application na dauke da Tafsirin Alqurani mai girma daga bakin malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wannan application yana dauke da kartuttukan da Dr yayi a watan Ramadhan na shekarun 2017 da kuma 2018 a masallacin Gwallaga dake Bauchi, cikin Jihar Bauchin Nigeria. Dr dai babban malami ne wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu. Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.
Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
Kada a manta ayi Rating Application din da 5 Stars sannan ayi sharing ga yan uwa musulmai domin su amfana da karatun.
Bissalam
What's new in the latest 1.4
Dr. Sani Umar R. Lemo (Suratul APK Information
Old Versions of Dr. Sani Umar R. Lemo (Suratul
Dr. Sani Umar R. Lemo (Suratul 1.4
Dr. Sani Umar R. Lemo (Suratul 1.1

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!