Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
ushibawiyyu initiative
Oct 4, 2021
Over Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
Application din Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti (a.s).
Wannan application ne da ke koyar da yadda ake sallah bisa koyarwar ahlubaiti (a.s) cikin harshen Hausa.
A cikinsa mun yi bayanin hukunce-hukuncen da suka shafi shekarun balaga da kuma takalidi sannan da bayanin a kan tsarki da najasa.
Harwayau akwai cikkaken bayani akan yadda ake sallah tun daga kiran sallah da ikama har zuwa sallamewa. Sannna da bayanin sallar aya da kuma muhimmancin sallar jam’i.
Muna fatar wannan application ya amfanar da miliyoyin al’ummar Musulmi masu jin harshen Hausa kuma ta zama sadakatul jariya garemu,iyayenmu da wanda suka bada gumuwa har zuwa kammalawar wannan aikin.
What's new in the latest 3.11
Last updated on 2021-10-05
completely free
completely offline
low weight
less adds
completely offline
low weight
less adds
Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti APK -informatie
Laatste versie
3.11
Categorie
OnderwijsAndroid OS
Android 4.4+
Bestandsgrootte
12.0 MB
Ontwikkelaar
ushibawiyyu initiativeVeilige en snelle APK Downloads op APKPure
APKPure gebruikt handtekeningverificatie om virusvrije Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti APK downloads voor u te garanderen.
Oude versies van Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti
Koyon Sallah a Saukake Bisa Koyarwar Ahlulbaiti 3.11
12.0 MBOct 4, 2021
Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app
Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!