Tasbah

Na Hausa

2.3 by Abubakar Muhammad
Mar 10, 2022

About Tasbah

Barka da warhaka

BARKA DA WARHAKA✋ Barka Da Shigowa Wannan Application Mai Albarka✋ Ya Allah Ka ciyar damu daga halal cikin neman mu.👏 Ka sa albarka a cikin al'amuranmu.👏 Ka biya mana bukatunmu na alheri.👏 Ka kare mu daga dukkan fitinu da musifu.👏 Ka tsare mu daga sharrin mutane da aljannu👏 Ka fisshe mu jin kunya duniya da lahira.👏 Ka yi wa mahaifanmu gafara da rahma.👏 Allah Ka yi mana tsari da kunci, bashi, talauci da bakin ciki.👏 Ka yi mana albarka.👏 a bisa sunnar Manzon Ka (ﷺ) Amin

Additional APP Information

Latest Version

2.3

Uploaded by

Ziad Hamed

Requires Android

Android 5.0+

Available on

Show More

Use APKPure App

Get Tasbah old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Tasbah old version APK for Android

Download

Tasbah Alternative

Get more from Abubakar Muhammad

Discover